Translate site

Thursday 3 September 2015

Musha Dariya:- Banbi Ta Layin Yanwutaba

writing by:- abdullahi saleh muhd Wani maigida yashigo gida a fusace cikin fushi sai matarsa sce dashi megida barka da zuwa, daga ina ? budar bakin mai gida sai yace daga lahira nake, sai matarsa tace Allah sarki kagano babata da babana kuwa sai yace BANBI TA LAYIN YAN WUTABA.

No comments:

Post a Comment