Translate site

Thursday, 3 September 2015

Musha Dariya:- Duk irinku ne kuke ja mana zagi a gari

Parent Category: Mu Sha Dariya Category: Mu Sha Dariya Published on Friday, 28 August 2015 12:36 Written by Abdullahi Saleh Muhd Hits: 902 Wani mahaukaci ne ya fito yawo kasuwa ba wando ba riga! Kawai sai ga wani mahaukaci shi ma ya zo sai wannan mahaukaci ya hango dayan, ba riga ba wando sai ya kamo hannunsa ya kwada mai mari. Ya ce duk irinku ne kuke ja mana zagi a gari. Sai ya kwabe kayan jikinsa ya ba shi ya sa, sh ikuma ya yi tafiyarsa tsirara. Shin a cikinsu waya fi wani hauka? abdullahi saleh muhd 08144454538

No comments:

Post a Comment