Translate site

Thursday, 8 October 2015

Yanda Zakayi Kira Zuwa ga Kowani Layi A Najeriya Kyauta

Yau Mun Kawo Muku Hanyar da Zaku bi Ku
sama Damar kira da Layin Wayar ku na MTN
Har sai ka Gaji
Da farko dai abin da kake bukata shine ka
sanya kati kada yayi kasa da N50, N100, N200,
N250 a Layin ka na MTN..

YANDA YAKE AIKI:

Domin kira da Layin MTN zuwa ga wani Layin
MTN zaka danna *567*3*1# bayan kayi sai kabi
abin da sukace.
DOMIN KIRA ZUWA GA KISHIYOYIN MTN:
Idan kuma kanaso kayi da layin mtn dinka
zuwaga wani layi daban kamar glo zaka danna
daya daga cikin
wadan nan nambobin *567*3*24# ko
*567*3*7# ko *567*3*5# sanna kabi sharudan
da suka baka
baka.


ALURA:

Wannan Tsarin yana aiki akan kowani sim na
MTN sannan *124# shima yana Aiki

No comments:

Post a Comment