Gwamnan Jahar Borno Kashim Shettima da na
Bauchi Muhammed Abdullahi Abubakar da Sanata
Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan Benue
Samuel Ortom, a wata ziyara da suka kaiwa
mataimakin shugaban kasa Prof. Yemi Osinbajo
See comments
Share
Wani kwararre a harkan tattalin arziki a Najeriya
, Yushau Aliyu yayi gargadi.
‘’Bashi wanda aka ciwo kuma ba tabbatar da
abinda akayi da bashin ba, kuma aka shiga
matsala gwamnati bata iya biyan albashi, shine
kaskantaccen yanayi da gwamnati zata samu
kanta, akan ciwo basussuka ne domin ayi manyan
ayyuka da suka zama wajibi ayi su, idan a
yanayin da tattalin arziki ke tafiya, idan wannan
jihar ta ciwo waccan ta ciwo haka ita gwamnatin
tarayya taje ta ciwo bashin akan harkokin tsaro
wannan yana da girma tunda kasafin kudin kasar
wanda akayi wa gibi ne da yawa, duk gibin da
suka shiga cikin kasafin kudi tunda a zahirin
gaskiya duk kasafin kudin da aka yi ana yinsa ne
a bisa kididdigar abinda gwamnati zata iya samu
na kudaden shigan ta.Yin haka ana jefa tattalin
arzikin jihohi cikin rudani, kuma gwamnonin ba
zau fita cikin rudani ba, haka kuma ana kara jefa
tattalin arzikin kasar cikin rudani sabo da irin
abinda ya fara bayyana duk irin cin basussukan
da ake yi a Najeriya wanda kanfanin J T Morgan
shi ya fara sawa kasar takunkunmi aka cire ma
daga jerin wadanda za a yi baiwa bashi sabo da
ana duba yanayin halin da tattalin kasar yake.’’
Shima tsohon gwamnan jihar Kaduna Alhaji
Abdul kadir Balarabe Musa masani harkokin
tattalin kasa yace matsalar Najeriya ba wai rashin
kudi bane wanda zaisa ta rika cin bashi. Ga dai
abinda tsohon gwamnan ke cewa.
‘’Akwai kudin Najeriya bata cikin matsalar rashin
kudi da zata rika cin bashi matsalan Najeriya
shine banna, shine kawai matsalar Najeriya.’’
Hello!
ReplyDeleteI am an affiliate program manager for InstaForex Group – the Best Broker in Asia.
We would like to offer you the affiliate program cooperation with InstaForex. If you are interested to get involve in high commission based program, please contact me and I will provide the details.
If you have any queries, do not hesitate to contact me.

We would like to offer you the affiliate program cooperation with InstaForex. If you are interested to get involve in high commission based program. We would like to offer you the affiliate program cooperation that allows you getting $15-53 from every standard market lot of your customer. If you are interested, please contact me and I will provide the details.
Looking forward to hear you soon. Please reach me through Skype (Abdul IFX) or email partners@mail4.instaforex.com. We will be glad to establish mutually advantageous cooperation with you.
If you have any queries, do not hesitate to contact me.